Selected

Original Text
Abubakar Gumi

Available Translations

110 An-Naşr ٱلنَّصْر

< Previous   3 Āyah   The Divine Support      Next >  

بِسْمِ اللَّهِ الرَّحْمَٰنِ الرَّحِيمِ
In the name of Allah, Most Gracious, Most Merciful.

110:1 إِذَا جَآءَ نَصْرُ ٱللَّهِ وَٱلْفَتْحُ
110:1 Idan taimakon Allah ya zo da cin nasara. - Abubakar Gumi (Hausa)

110:2 وَرَأَيْتَ ٱلنَّاسَ يَدْخُلُونَ فِى دِينِ ٱللَّهِ أَفْوَاجًا
110:2 Kuma ka ga mutane suna shiga addinin Allah, ƙungiya-ƙungiya. - Abubakar Gumi (Hausa)

110:3 فَسَبِّحْ بِحَمْدِ رَبِّكَ وَٱسْتَغْفِرْهُ ۚ إِنَّهُۥ كَانَ تَوَّابًۢا
110:3 To, ka yi tasbihi game da gõde wa Ubangijinka, kuma ka nẽme Shi gafara, lalle Shi (Ubangijinka) Ya kasance Mai karɓar tũba ne. - Abubakar Gumi (Hausa)