Selected

Original Text
Abubakar Gumi

Available Translations

112 Al-'Ikhlāş ٱلْإِخْلَاص

< Previous   4 Āyah   The Sincerity      Next >  

بِسْمِ اللَّهِ الرَّحْمَٰنِ الرَّحِيمِ
In the name of Allah, Most Gracious, Most Merciful.

112:1 قُلْ هُوَ ٱللَّهُ أَحَدٌ
112:1 Ka ce: "Shi ne Allah Makaɗaĩci." - Abubakar Gumi (Hausa)

112:2 ٱللَّهُ ٱلصَّمَدُ
112:2 "Allah wanda ake nufin Sa da buƙata." - Abubakar Gumi (Hausa)

112:3 لَمْ يَلِدْ وَلَمْ يُولَدْ
112:3 "Bai haifa ba, kuma ba a haife Shi ba." - Abubakar Gumi (Hausa)

112:4 وَلَمْ يَكُن لَّهُۥ كُفُوًا أَحَدٌۢ
112:4 "Kuma babu ɗaya da ya kasance tamka a gare Shi." - Abubakar Gumi (Hausa)