Selected

Original Text
Abubakar Gumi

Available Translations

113 Al-Falaq ٱلْفَلَق

< Previous   5 Āyah   The Daybreak      Next >  

بِسْمِ اللَّهِ الرَّحْمَٰنِ الرَّحِيمِ
In the name of Allah, Most Gracious, Most Merciful.

113:1 قُلْ أَعُوذُ بِرَبِّ ٱلْفَلَقِ
113:1 Ka ce "ina neman tsari ga Ubangijin safiya" - Abubakar Gumi (Hausa)

113:2 مِن شَرِّ مَا خَلَقَ
113:2 "Daga sharrin abin da Ya halitta." - Abubakar Gumi (Hausa)

113:3 وَمِن شَرِّ غَاسِقٍ إِذَا وَقَبَ
113:3 "Da sharrin dare, idan ya yi duhu." - Abubakar Gumi (Hausa)

113:4 وَمِن شَرِّ ٱلنَّفَّـٰثَـٰتِ فِى ٱلْعُقَدِ
113:4 "Da sharrin mãtã mãsu tõfi a cikin ƙulle-ƙulle." - Abubakar Gumi (Hausa)

113:5 وَمِن شَرِّ حَاسِدٍ إِذَا حَسَدَ
113:5 "Da sharrin mai hãsada idan ya yi hasada." - Abubakar Gumi (Hausa)