Selected

Original Text
Abubakar Gumi

Available Translations

103 Al-`Aşr ٱلْعَصْر

< Previous   3 Āyah   The Declining Day      Next >  

بِسْمِ اللَّهِ الرَّحْمَٰنِ الرَّحِيمِ
In the name of Allah, Most Gracious, Most Merciful.

103:1 وَٱلْعَصْرِ
103:1 Ina rantsuwa da zãmani. - Abubakar Gumi (Hausa)

103:2 إِنَّ ٱلْإِنسَـٰنَ لَفِى خُسْرٍ
103:2 Lalle ne mutum yana a cikin hasara. - Abubakar Gumi (Hausa)

103:3 إِلَّا ٱلَّذِينَ ءَامَنُوا۟ وَعَمِلُوا۟ ٱلصَّـٰلِحَـٰتِ وَتَوَاصَوْا۟ بِٱلْحَقِّ وَتَوَاصَوْا۟ بِٱلصَّبْرِ
103:3 Fãce waɗanda suka yi ĩmani, kuma suka aikata ayyukan ƙwarai, kuma suka yi wa juna wasiyya da bin gaskiya, kuma suka yi wa juna wasiyya da yin haƙuri (su kam, basu cikin hasara). - Abubakar Gumi (Hausa)