Selected

Original Text
Abubakar Gumi

Available Translations

97 Al-Qadr ٱلْقَدْر

< Previous   5 Āyah   The Power      Next >  

بِسْمِ اللَّهِ الرَّحْمَٰنِ الرَّحِيمِ
In the name of Allah, Most Gracious, Most Merciful.

97:1 إِنَّآ أَنزَلْنَـٰهُ فِى لَيْلَةِ ٱلْقَدْرِ
97:1 Lalle ne Mũ, Mun saukar da shi (Alƙur'ãni) a cikin Lailatul ƙadari (daren daraja) - Abubakar Gumi (Hausa)

97:2 وَمَآ أَدْرَىٰكَ مَا لَيْلَةُ ٱلْقَدْرِ
97:2 To, me ya sanar da kai abin da ake cewa Lailatul ¡adari? - Abubakar Gumi (Hausa)

97:3 لَيْلَةُ ٱلْقَدْرِ خَيْرٌ مِّنْ أَلْفِ شَهْرٍ
97:3 Lailatul ¡adari mafi alheri ne daga wasu watanni dubu. - Abubakar Gumi (Hausa)

97:4 تَنَزَّلُ ٱلْمَلَـٰٓئِكَةُ وَٱلرُّوحُ فِيهَا بِإِذْنِ رَبِّهِم مِّن كُلِّ أَمْرٍ
97:4 Mala'iku da Rũhi suna sauka a cikinsa da iznin Ubangijinsu sabõda kowane umurni. - Abubakar Gumi (Hausa)

97:5 سَلَـٰمٌ هِىَ حَتَّىٰ مَطْلَعِ ٱلْفَجْرِ
97:5 Sallama ne shi daren, har fitar alfijiri. - Abubakar Gumi (Hausa)