Selected

Original Text
Abubakar Gumi

Available Translations

106 Quraysh قريش قُرَيْش

< Previous   4 Āyah   Quraysh      Next >  

بِسْمِ اللَّهِ الرَّحْمَٰنِ الرَّحِيمِ
In the name of Allah, Most Gracious, Most Merciful.

106:1 لِإِيلَـٰفِ قُرَيْشٍ
106:1 Sabõda sãbon ¡uraishawa. - Abubakar Gumi (Hausa)

106:2 إِۦلَـٰفِهِمْ رِحْلَةَ ٱلشِّتَآءِ وَٱلصَّيْفِ
106:2 Sãbonsu na tafiyar hunturu da ta bazara. - Abubakar Gumi (Hausa)

106:3 فَلْيَعْبُدُوا۟ رَبَّ هَـٰذَا ٱلْبَيْتِ
106:3 Sabõda haka sai su bauta wa Ubangijin wannan Gida (Ka'abah). - Abubakar Gumi (Hausa)

106:4 ٱلَّذِىٓ أَطْعَمَهُم مِّن جُوعٍ وَءَامَنَهُم مِّنْ خَوْفٍۭ
106:4 wanda Ya ciyar da su (Ya hana su) daga yunwa, kuma Ya amintar da su daga wani tsõro. - Abubakar Gumi (Hausa)