Selected

Original Text
Abubakar Gumi

Available Translations

109 Al-Kāfirūn ٱلْكَافِرُون

< Previous   6 Āyah   The Disbelievers      Next >  

بِسْمِ اللَّهِ الرَّحْمَٰنِ الرَّحِيمِ
In the name of Allah, Most Gracious, Most Merciful.

109:1 قُلْ يَـٰٓأَيُّهَا ٱلْكَـٰفِرُونَ
109:1 Ka ce: "Ya kũ kãfirai!" - Abubakar Gumi (Hausa)

109:2 لَآ أَعْبُدُ مَا تَعْبُدُونَ
109:2 "Bã zan bautã wa abin da kuke bautã wa ba." - Abubakar Gumi (Hausa)

109:3 وَلَآ أَنتُمْ عَـٰبِدُونَ مَآ أَعْبُدُ
109:3 "Kuma kũ, ba ku zama masu bauta wa abin da nake bautã wa ba." - Abubakar Gumi (Hausa)

109:4 وَلَآ أَنَا۠ عَابِدٌ مَّا عَبَدتُّمْ
109:4 "Kuma nĩ ban zama mai bautã wa abin da kuka bautã wa ba." - Abubakar Gumi (Hausa)

109:5 وَلَآ أَنتُمْ عَـٰبِدُونَ مَآ أَعْبُدُ
109:5 "Kuma kũ, ba ku zama mãsu bautã wa abin da nake bautã wa ba." - Abubakar Gumi (Hausa)

109:6 لَكُمْ دِينُكُمْ وَلِىَ دِينِ
109:6 "Addininku na garẽ ku, kuma addinina yanã gare ni." - Abubakar Gumi (Hausa)