Selected

Original Text
Abubakar Gumi

Available Translations

94 Ash-Sharĥ or Al-Inshirah ٱلشَّرْح

< Previous   8 Āyah   The Relief or Solace or Comfort      Next >  

بِسْمِ اللَّهِ الرَّحْمَٰنِ الرَّحِيمِ
In the name of Allah, Most Gracious, Most Merciful.

94:1 أَلَمْ نَشْرَحْ لَكَ صَدْرَكَ
94:1 Ba Mu bũɗa maka zũciyarka ba (dõmin ɗaukar haƙuri da fahimta)? - Abubakar Gumi (Hausa)

94:2 وَوَضَعْنَا عَنكَ وِزْرَكَ
94:2 Kuma Muka saryar maka da nauyinka, Ashe. - Abubakar Gumi (Hausa)

94:3 ٱلَّذِىٓ أَنقَضَ ظَهْرَكَ
94:3 Wanda ya nauyayi bãyanka? - Abubakar Gumi (Hausa)

94:4 وَرَفَعْنَا لَكَ ذِكْرَكَ
94:4 Kuma Muka ɗaukaka maka ambatonka? - Abubakar Gumi (Hausa)

94:5 فَإِنَّ مَعَ ٱلْعُسْرِ يُسْرًا
94:5 To, lalle ne tãre da tsananin nan akwai wani sauƙi. - Abubakar Gumi (Hausa)

94:6 إِنَّ مَعَ ٱلْعُسْرِ يُسْرًا
94:6 Lalle ne tãre da tsananin nan akwai wani sauƙi. - Abubakar Gumi (Hausa)

94:7 فَإِذَا فَرَغْتَ فَٱنصَبْ
94:7 Sabõda haka idan ka ƙãre (ibãda) sai ka kafu (kana rõƙon Allah). - Abubakar Gumi (Hausa)

94:8 وَإِلَىٰ رَبِّكَ فَٱرْغَب
94:8 Kuma zuwa ga Ubangijinka ka yi kwaɗayi. - Abubakar Gumi (Hausa)