Selected

Original Text
Abubakar Gumi

Available Translations

105 Al-Fīl ٱلْفِيل

< Previous   5 Āyah   The Elephant      Next >  

بِسْمِ اللَّهِ الرَّحْمَٰنِ الرَّحِيمِ
In the name of Allah, Most Gracious, Most Merciful.

105:1 أَلَمْ تَرَ كَيْفَ فَعَلَ رَبُّكَ بِأَصْحَـٰبِ ٱلْفِيلِ
105:1 Ashe, ba ka ga yadda Ubangijinka Ya aikata ga mutanen giwa ba? - Abubakar Gumi (Hausa)

105:2 أَلَمْ يَجْعَلْ كَيْدَهُمْ فِى تَضْلِيلٍ
105:2 Ashe, bai sanya kaidinsu a cikin ɓata ba? - Abubakar Gumi (Hausa)

105:3 وَأَرْسَلَ عَلَيْهِمْ طَيْرًا أَبَابِيلَ
105:3 Kuma Ya sako, a kansu, wasu tsuntsãye, jama'a-jama'a. - Abubakar Gumi (Hausa)

105:4 تَرْمِيهِم بِحِجَارَةٍ مِّن سِجِّيلٍ
105:4 Suna jifar su da wasu duwatsu na yumɓun wuta. - Abubakar Gumi (Hausa)

105:5 فَجَعَلَهُمْ كَعَصْفٍ مَّأْكُولٍۭ
105:5 Sa'an nan Ya sanya su kamar karmami wanda aka cinye? - Abubakar Gumi (Hausa)