Selected

Original Text
Abubakar Gumi

Available Translations

107 Al-Mā`ūn لْمَاعُون

< Previous   7 Āyah   The Small Kindesses      Next >  

بِسْمِ اللَّهِ الرَّحْمَٰنِ الرَّحِيمِ
In the name of Allah, Most Gracious, Most Merciful.

107:1 أَرَءَيْتَ ٱلَّذِى يُكَذِّبُ بِٱلدِّينِ
107:1 Shin, ka ga wanda ke ƙaryatãwa game da sakamako? - Abubakar Gumi (Hausa)

107:2 فَذَٰلِكَ ٱلَّذِى يَدُعُّ ٱلْيَتِيمَ
107:2 To, wannan shi ne ke tunkue marãya (daga haƙƙinsa). - Abubakar Gumi (Hausa)

107:3 وَلَا يَحُضُّ عَلَىٰ طَعَامِ ٱلْمِسْكِينِ
107:3 Kuma bã ya kwaaitarwa bisa bãyar da abinci ga matalauci. - Abubakar Gumi (Hausa)

107:4 فَوَيْلٌ لِّلْمُصَلِّينَ
107:4 To, bone yã tabbata ga masallata. - Abubakar Gumi (Hausa)

107:5 ٱلَّذِينَ هُمْ عَن صَلَاتِهِمْ سَاهُونَ
107:5 Waɗanda suke masu shagala daga sallarsu. - Abubakar Gumi (Hausa)

107:6 ٱلَّذِينَ هُمْ يُرَآءُونَ
107:6 Waɗanda suke yin riya (ga ayyukansu) - Abubakar Gumi (Hausa)

107:7 وَيَمْنَعُونَ ٱلْمَاعُونَ
107:7 Kuma suna hana taimako. - Abubakar Gumi (Hausa)